Sakatare Janar na ƙungiyar NATO Mark Rutte ya ja ƙafa wajen yin cikakken bayani game da yiwuwar shirin Amurka na rage yawan dakarun da za ta iya amfani da su wajen taimaka wa Turai lokacin babban rikici.
Wallafawa ranar: 22/05/2026 – 18:55Chanzawa ranar: 22/05/2026 – 18:56
Minti 1 Lokacin karatu
A wani taron ministocin harkokin wajen ƙungiyar da ya gudana a ƙasar Sweden Rutte ya ce ana tattaunawa kan gudunmawar da Amurka ke bayarwa ga tsarin dakarun kungiyar NATO, duba da cewa Amurka ba za ta iya kasancewa a ko’ina a lokaci guda ba.
Sakataren harkokin wajen Amurka Marco Rubio, wanda ya ke halartar taron ya yi ƙarin bayani akai…